Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara gari kofi hudu
  2. Ruwa kofi daya da rabi
  3. Sugar kofi daya
  4. Flavour cokali daya
  5. Mangyada cokali 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na zuba ruwa da sugar a tukunya na dora a wuta kadan, nabarshi ya hadu, har ya fara danko,

  2. 2

    Na zuba madara gari na juya sosai na zuba flavour, na juye a leda wanda na shafa ma mangyada

  3. 3

    Bayan ya dan sha iska kadan, na sa cutters na cire shape dinda nikeso.

  4. 4

    Wannan mai colour din, colour abinci zaki saka kafin ki sa madarar ki.idan kin juya sosai sannan ki juye a ledar da kika shafa ma mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes