Doughnut

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Butter cokali biyu
  2. 7fulawa kofi
  3. Yeast babban cokali daya da rabi
  4. Sugar kofi daya
  5. Mangyada
  6. Ruwan dumi
  7. Baking powder karamin cokali daya
  8. flavour daidai yanda kikeso
  9. Gishiri dan kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara da tankad fulawa ki zuba a mazubi

  2. 2

    A gefe ki jika sugar da ruwan zafin ya narke harya dawo mai dumi

  3. 3

    Ki dawo kan fulawa ki zuba gishiri,yeast,flavour ki juya shi sosai

  4. 4

    Seki zub butter dinki kiyita murzasa har fulawar ta zamo kamar bata damke ba

  5. 5

    Ki kawo ruwan sugan ki mai dumi kina zubawa kina murzawa kar yayi tauri kar kuma yayi ruwa inkin gama seki barbada fulawa a kan tray ko board kiyita bugawa har sai y hadu kina gutsira ki mulmula shi round ki jera a kan abu kisa a rana inya fara tashi ki daura mai a wuta ba mai ci sosai ba sekina dauka kina bula tsakiyan da yatsanki kina sawa a mai har sai kinga kalan ya nuna ya soyu...Shikenan kingama

  6. 6

    Karin bayani:karki bashi wuta cikin bazai nuna ba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes