Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
  1. 3Madara kofi
  2. Sugar kofi daya
  3. Butter cokali daya
  4. 1/3 cupRuwa
  5. Food colour [ Red, purple, da orange
  6. 1/3 tspVanilla flavor

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Da farko zaki daura ruwa, sugar,da butter akan wuta

  2. 2

    Idan sugar din ya nuna zaki ga yana yauki, sai ki saukar ki zuba flavor

  3. 3

    Sai ki ringa zuba madara kina tukawa har ya hade

  4. 4

    Ki shafa butter akan leda sai ki juye madarar akai

  5. 5

    Ki barshi yasha iska kadan, sai ki raba shi gida hudu

  6. 6

    Guda ukun sai kisa colour dayan sai ki barshi haka

  7. 7

    Ki murza ko wanne yayi fadi kisa cookies cutter ki yanka

  8. 8

    Shikenan angama alawar madara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

Similar Recipes