Wainar fulawa Mai kwai

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

😋😋

Wainar fulawa Mai kwai

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki tankade fulawar ki a roba Sai ki xuba ruwa ki kwaba y xama Dai Kullu Sai ki fasa kwanki a ciki kisa Maggi d gishiri ki yanka albasa ki xuba

  2. 2

    Sai ki Dora kaskon ki a wuta in yayi zafi Sai ki xuba Mai ki xuba kullin in tayi Sai ki juya Dayan bangaren m y soyu shikkenan Sai kici d yajin ki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes