Indomie with egg

AA's kitchen
AA's kitchen @cook_18597987

idan ka dawo daga aiki kana jin yunwa baka da zabi sai na dafa indomie😋

Indomie with egg

idan ka dawo daga aiki kana jin yunwa baka da zabi sai na dafa indomie😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
1 yawan abinchi
  1. 2indomie noodles
  2. 1kwai dafaffe
  3. 1/2albasa
  4. 1attaruhu

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    A yanka attaruhu da albasa a soya sama sama,a zuba ruwaa ya tafasa,a bare indomie a zuba a ciki hade da kayan dandanon ta,a barta ta dahu

  2. 2

    Sai a bare kwai a ci da shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AA's kitchen
AA's kitchen @cook_18597987
rannar

sharhai

Similar Recipes