Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a shafe gwangwanin alala da margarine a ajiyeshi a gefe
- 2
A kada kwai, siga,vanilla flavor guri daya
- 3
Zuba hadin a gwangwanin alala daka shafeshi da margarine
- 4
Samu fuel paper karufeshi ya sulala na minti ishirin, idan yayi saika sauke
- 5
Samu wata tukunna kazuba ruwa da siga aciki
- 6
Dora akan wuta har sigan ya narke, yadanyi ruwa ruwa (yazama syrup)
- 7
Dauko wancan baked egg Custard din ka juye a plate, kazuba yar gyadar miyan kadan, saika zuba syrup din. Asha dadi lafia
- 8
Z
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8349986




sharhai