Tuwon shinkafa da miyar taushe

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631

Tuwo akwai dadi

Tuwon shinkafa da miyar taushe

Tuwo akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti hamsin
daya
  1. Shinkafar tuwo
  2. Kabewa,alayyahu,attaruhu d albasa
  3. Ruwa, gyara,kayan dandano,nama

Umarnin dafa abinci

minti hamsin
  1. 1

    Na gyara shinkata sannan n Dora ruwa y tafasa sannan na saka shinkafar na bata minti ashirin sena tuka tuwona

  2. 2

    Se kuma miyar na gyara kayan miyata dazu allayahu sannan na wanke nama NASA akan wuta d ruwa d kayan kamshi daya tafasa se na zuba kayan miya dazu maggi d kabewa, da suka dahu sena murje kabewar na saka mai da miyata ta kusayi se na saka gyada d allaiyahu na bata minti kadan ta karasa

  3. 3

    Shikenan na gama tuwon shinkafar da miyar taushe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631
rannar

sharhai

Similar Recipes