Awara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Xaki yanke awaranki ki samasa maggi kisa mai a fry pan kisoya awaraki

  2. 2

    Ki yanka tattasai da albasa da attarugu kisa mai kisoya su kisaka Maggi saiki xuba ruwa kadan

  3. 3

    Aci lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Muhammad Bello
rannar

sharhai

Similar Recipes