Chocolate Cake

kazaure's kitchen
kazaure's kitchen @cook_18457395
Kano

Da dadi sosai #2909

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi biyu
  2. Sukari Kofi daya
  3. Veg oil Rabin kofi
  4. Cocoa powder babban cokali hudu
  5. Baking powder babban cokali daya
  6. Madara damammiya Kofi daya
  7. 3Kwai
  8. Karamin cokali na coffee

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tankade dry ingredients dinki kamar flour,cocoa powder sukari da baking powder

  2. 2

    Shi chocolate ba ruwansa da zuba wannan zuba wannan a 'a zaki zuba kayan hadin kine gaba daya lokaci daya saiki kwaba

  3. 3

    Saikiyi free heating oven dinki

  4. 4

    Saikizo kisa cup cake ppaper a pan din yin cup cake saiki dunga debo batter dinki kina zubawa har ki gama saiki saka a oven din da kikayi free heating ki gasa on low heat

  5. 5

    Idan kinsa toothpick kinga kin fito dashi clean ba abinda ya makale ajikinsa to cake dinki ya gasu

  6. 6

    Is ready to be enjoyed

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
kazaure's kitchen
kazaure's kitchen @cook_18457395
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes