Chocolate cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Egg
  3. Sugar
  4. Butter
  5. Baking soda
  6. Coffee
  7. Cocoa powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada busasun kayan hadin ki daban seki hada masu ruwan ki juya se ki diba busassun kina sawa a kwabin kina juyawa har ya kare se ki ta bugawa koda mixer koda hannu seki baking cups din a abun gashi ki zuba kwabin cake dinki seki sa a oven ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes