Chocolate cake

mina's kitchens
mina's kitchens @cook_18908852

Inason chocolate cake shiyasa ma nayisa. #meenat

Chocolate cake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inason chocolate cake shiyasa ma nayisa. #meenat

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi biyu na flour
  2. Kofi daya na sukari
  3. Cocoa powder cokali 4
  4. Coffee karamin cokali daya
  5. Madara Kofi daya
  6. Vanilla flavour
  7. Mai Rabin kofi
  8. Baking powder babban cokali daya
  9. Baking soda karamin cokali daya
  10. 2Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki tankade flour saiki zubata a bowl ki zuba sukari sai madara,kwai,baking powder,soda,mai da cocoa,flavour sai coffee powder ki kwabasu

  2. 2

    Saiki shafawa pan din gashin cake butter kiyi dusting dinsa da flour saiki zuba batter dinki kisa a free heated oven

  3. 3

    Mintuna 30-35 kisaka toothpick idan ya fito clean cake bai makale a jikinsa ba to ya gasu ki saukesa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mina's kitchens
mina's kitchens @cook_18908852
rannar

sharhai

Similar Recipes