Kosai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#Gargajiya Ina matukar son kosai barin ma a lokacin Ramadan Amma nafison da zafi sosai wadda ana sauke a daga wuta inacin. @chefkaymadaks09 nasa hoton shombon a step na karshe

Kosai

#Gargajiya Ina matukar son kosai barin ma a lokacin Ramadan Amma nafison da zafi sosai wadda ana sauke a daga wuta inacin. @chefkaymadaks09 nasa hoton shombon a step na karshe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutane uku
  1. Wake cup Biyu
  2. Shombo guda biyar
  3. Attarugu guda hudu
  4. Albasa babba guda Biyu
  5. Ginger dai dai
  6. Gishiri daidai
  7. Onga kadan
  8. Kwai guda daya
  9. Mai dan soyawa
  10. Sai yaji

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko dai Zaki samo wakenki ki gyara a barza sai ki wanketa da kyau.

  2. 2

    Sai ki zuba Duk kayan hadin da muka lissafan nan Amma banda yaji sai akai nika. Nidai gaskiya nafison akai kosai a nika a engine tafi kyau.

    Idan an nika sai kisa mai a wuta sai ki zuba gishiri da Kwai da dan onga cikin kullum kosan sai ki bugashi da kyau har yayi fluffy daga nan mai dinki yayi zafi sai ki soya har sai yayi miki kalan da kike son

  3. 3

    Gashinan yadda nake soyawa

  4. 4

    Idan yayi yadda akeson sai a kwashe

  5. 5

    Toh mun gama

  6. 6
  7. 7

    Ba shombo nan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes