Egg roll

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Bansa yeast ba amma yayi kyau kuma yayi dadi

Egg roll

Bansa yeast ba amma yayi kyau kuma yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutim uku
  1. Flour
  2. Sugar
  3. Barking powder
  4. Butter
  5. Flavour
  6. Gishiri
  7. Mai
  8. Dafaffen kwai

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zaki zuba flour, a mazubi mai tsafta, ki zuba barking powder, da butter, da gishiri kadan, sugar, flavor, sai ki kwabashi da Dan taushi amma kar yayi ruwa.

  2. 2

    Sai ki rika mulmulashi kina ijewa, sai har ki gama, sai ki dauko miciya kina fadadashi kina hadewa da kwai daya, haka zakiyima kowannen su, sai ki daura pan ko fara suya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes