Egg roll

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

😍💯

Egg roll

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

😍💯

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupfulawa
  2. 1 tbspnbutter
  3. 2 tbspnsukari
  4. Gishiri
  5. 1/2 tspbaking powder
  6. 1/3 cupruwa
  7. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A sami kwano mai kyau a zuba fulawa,sukar,butter,baking powder da Dan gishiri

  2. 2

    A juya shi sai a kawo ruwa a zuba har sae ta hade jikin ta a raba gda uku

  3. 3

    Sae a samu dafaffan kwae guda uku a bareshi a dauki hadin fulawa 1 a bar bada fulawa a jun kafin a fadada shi sae a dauka kwae 1 a saka sae a mulmulashi yayi kamar kwallo

  4. 4

    Sae a sa oil a wuta yayi zafi a suya amma kar a cika wuta da yawa don cikin ya soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes