Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Kayan dandano
  6. Nama
  7. Cucumber
  8. Cabbage
  9. Carrot
  10. Bama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki dora tukunya ki zuba ruwa idan ta tafasa sae ki zuba shinkafa idan ta dahu sai a sauke.

  2. 2

    Yarda ake a hada miya ki gurza attaruhu da albasa da tumatir sai ki dora mai a wuta dama kin tafasa namanki da kayan dandano idan yyi zafi sai ki zuba gogangun kayan miyarki kisa kayan dandanonki ki barta ta soyu

  3. 3

    Coslow zaki samu karas da cabeji ki kankare karas ki goga shima cabejin ki goga sai ki samu bama ki zuba suger sai ki zuba hadin karas da cabejinki ki juya. Sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman Khaleed
Maman Khaleed @cook_16677711
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes