Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke ginger dinki ki yayyanka ki markada ta sae ki tace ki zuba sikari ki juya asha lapiya😋😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Ginger drink
# team sokoto.Ginger juice yana da dadi har dai irin wannan lokacin na sanyi. Nusaiba Sani -
-
Ginger lemonade
Yau an danyi zafi se nayi shaawar abu me sanyi senayi tunanin wan nan lemonade din khamz pastries _n _more -
-
-
-
-
Ginger drink
Abinshane mai kara lapia amma mai ulcer bai kamata yasha ba sosai saboda akwai Dan yaji da zami Wanda hakan na iya tayar da ita ulcer din. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Ginger Drink
Ginger yana maganin mura sosai shiyasa nakedonyi koda yaushe Dan lafiyar iyalina #kadunastate Safmar kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Lemon cucumber da ginger da lemon tsami
#PAKNIG maigidana yana son lemon ginger shiyasa nake yawan yi gashi da dadi ga kuma sauki kuma yana da sawqin kashe kudi. Hannatu Nura Gwadabe -
Kunun tsamiya
Kunun tsamiya yana da matukar dadi musamman a wannan yanayi na zafi da ba'a iya cin abinci sosai. Mrs Maimuna Liman
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8909846
sharhai