Hadin ginger

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Asha da safe kafin aci abinci, Yana wanke ciki kuma Yana rage tummy

Hadin ginger

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Asha da safe kafin aci abinci, Yana wanke ciki kuma Yana rage tummy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke ginger ki goge kisa a ruwa ki tafasa, Bayan ta tafasa ki tace ki Yanka lemon ki matsa ciki

  2. 2

    Sai ki zuba sugar ki motsa ki sha in empty stomach

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes