Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nikakken naman kaza
  2. Spices
  3. Dandano
  4. Dankali
  5. Tarugu
  6. Gishiri
  7. Albasa
  8. Garlic da ginger
  9. Ruwa
  10. 2Flour kofi
  11. chokaliGishiri rabin karamin
  12. chokaliSugar rabin karamin
  13. cokaliBaking powder rabin karamin
  14. Mai chokali3
  15. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki fara dough ki zuba flour,gishiri,sugar da baking powder sai ki juya ya hade sai ki zuba mai ki juya sosai.sannan ki rika zuba ruwa kadan kadan kiyi dough amma kar yayi tauri sosai sai ki rufe ki bashi kamar minti 15.

  2. 2

    Sai ki hada abin da zaki zuba ciki.ki samu kirjin kaza sai ki yanka ki zuba a abin nika bayan kin sa mishi kayan kamshi da albasa da tarugu sai ki nika.ki zuba mai kadan sai ki zuba naman kisa dandano da dan gishiri ki juya har ya kama jikinshi kamar minti 10. Sai ki juye.a wannan abin suyar dai sai ki zuba dankalinki da kika yanka kanana ki sa dan gishiri da curry da ruwa yadda zai dafa shi.idan ya dahu sai ki kawo yankakiyar albasa ki zuba sai ki kawo naman da kika juye ki zuba.

  3. 3

    Sai ki juya ki bashi kamar minti biyu sai ki zuba yankakken koran tattasai ki juya sai ki kashe wutar.

  4. 4

    Ki samu rolling pin ki fadada dough dinki seh ki fitar da circle,ki zuba filling dinki a tsakiya sai ki shafa ruwa a gefen ki dauko wani dough din ki rufe sai ki sa fork ki rufe bakin.

  5. 5

    Idan kin gama duka sai ki dora mai kan wuta ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes