Fried rice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Mai
  3. Maggi&curry
  4. Attaru
  5. Pees
  6. Carrot
  7. Cabbage
  8. Egg
  9. Bama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'a tanadi kayan girkin.sannan a yayyanka su cabbage,carrot,pees a wanke a tsanesu a stainer

  2. 2

    Sannan asa shinkafa a dafa Amma kadan(fiboiling)sannan a tsane a gwagwa a zuba ruwan sanyi sbd ta rage Danko,

  3. 3

    Se a azo a hada shinkafan asa mai,attaruhu,maggi,curry,green beans,carrot se a cakudesu.Note;ana yayyanka ma Friedrice din carrot bancin na couslow.

  4. 4

    Idan aka gama se a mayar a wuta a dan zuba ruwa kadan se a kulle ya dan yi.

  5. 5

    Se a hada couslow kamun ya dan soyu,za'a garwaye cabbage da caras da kwae sannan a garwaye

  6. 6

    Aci lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes