Jollop rice
Mijina da yarana sunason jollop Rice shiyasa nakeyinshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Kidora ruwa a tukunya kitafasa kidau shinkafa kisa yatafaso kamar minti 8 saikisauke kidaurayeshi saikisa mai a tukunya kisa albasa kisoya sai kisa jajjageggen kayanmiyanki na attaruhu da albasa 1 saikisa kayan hadinki inyasoyu saikisa ruwa kofin shanruwa 2 inyatafasa kixuba shinkafandakikayi perboiled saikigauraya saikirufe kiyanka Koren waken kiyanka dayan albasan yanka manya inyakusa nuna saikisaka kidan gauraya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Alalen gwangwani
alale yanadagacikin abincinda mijina keso sosai shiyasa kullum bana rabuwa da barjajjen wakeNajma
-
-
-
-
Tuwon semo da miyar wake
Maigidana Yana son duk Abu da ya danganci wake shiyasa na masa wannan miyar kuma yaji dadinta sosaiUmmu Jawad
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fried rice
Bayan gama #Foodphotography class senace bari in gwada wani girki me sauki inyi amfani da dabarun dana koya na daukar hoto da hasken rana kuma yayi sosai ♥️ khamz pastries _n _more -
-
Garau garau
Mutane dayawa suna san garau garau, shiyasa nima nakeyawan yinta agidana sabida munajin dadin chinta nida iyalina. ban mantaba a amakranta muna kiranta barbadation sabida komai nata daga baya ake barbadawa sann aci, (maggi yaji da mangyada). sannan ataryyar nageria kawana sunfi kowa san gara garau, nazauna dasu na tsawon shekaru shidda shiyasa nina nake qaunarta. #Garaugaraucontest Mrs Jarmeel -
Fired Rice
Simple fired rice Bata Rai da kin soya ta ba wannan hadin da Dadi kuma ga sauki Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9221702
sharhai