Jollop din shinkafa da wake

FIRDAUSI SADA
FIRDAUSI SADA @firdausyy
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1 da rabi
mutane 2 yawan
  1. Shinkafa kofi biyu
  2. Wake kofi daya
  3. Manja gwangwani daya
  4. Maggi+spicy's
  5. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

hr 1 da rabi
  1. 1

    Za'a wanke wake asa shi awuta yadahu

  2. 2

    Sai a sauke ajuyeshi awata roba, sai azuba mai awuta

  3. 3

    Idan yasoyu sai azuba kayan miya da maggi da spicy ajuya da kyau,

  4. 4

    Sai azuba wannan waken da aka juye awata roba da da ruwan waken gaba daya

  5. 5

    , idan yakara tafasa sai awanke shinkafa azuba, idan anzu shinkafar tafara tafasa sai arage wuta.

  6. 6

    Shikenan aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
FIRDAUSI SADA
FIRDAUSI SADA @firdausyy
rannar

Similar Recipes