Popcorn(gurguru)

Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
Minna Niger

Babu wuyanyi ga sauri yarinyata tanason shi sosai shiyasa nayi mata shi tanajin dadinshi sosai..

Popcorn(gurguru)

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Babu wuyanyi ga sauri yarinyata tanason shi sosai shiyasa nayi mata shi tanajin dadinshi sosai..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Masaran gurguru
  2. Butter
  3. Sugar
  4. Madara
  5. Flavour
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zamu wanke masaranmu mu tsaneshi ya baushe

  2. 2

    Sai musamu tukunya mu daura a wuta musa butter kadan bada yawaba inya narke sai mu zuba masaranmu a ciki mu rufe tukunyan da murfi

  3. 3

    Bayan yan mintina zamu farajin yafara kara kenan yafara yi kuma bazamu sa wuta da yawaba saboda zai kone munayi muna motsa tukunyan inmukaji shiru yayi kenan sai mu juye a roba

  4. 4

    Zamusa sugar a tukunya da ruwa saimu diga flavour a ciki mu daura a wuta muyita juyawa harsai sugar ya dafu yayi kauri sai mu zuba a gurgurun da me cikin roba muna juyawa da kadan kadan harmu gama inyaji sai mu barbada madara na gari amma ni anan madarana kadan ya rage so baijiba..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
rannar
Minna Niger

sharhai

Similar Recipes