Popcorn girki daga Amzee’s kitchen

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Yanada sauki sosai babu wahala ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupMasarar gugguru
  2. cupSugar half
  3. 1/4 cupButter
  4. 1 tbspnFlavor
  5. 1 cupPowdered milk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki fora tukunya a wuta saiki zuba butter kibarta ta narke

  2. 2

    Bayan ta narke sai ki kawo masarar kizuba ki juya sai ki rufe

  3. 3

    Zakiji yana ta tashi yana kara tas tas

  4. 4

    Idan kikaji karar ta ragu sai ki bude sai kizuba sugar da flavor ki juya sosai sai ki kara rufewa zuwa minti uku ko hudu

  5. 5

    Sai ki bude ki juya sai ki huye awani kwanon sanna ki kawo madara ki zuba ki juya sosai shikenan an gama Tanxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

Similar Recipes