Pancake

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Yarana sunso shi sosai sai ji kake mommy thank you

Pancake

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Yarana sunso shi sosai sai ji kake mommy thank you

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi daya
  2. 5Butter shokali
  3. 5Madara shokali
  4. Sugar rabin kofi ko fiyeda
  5. Barking powder rabin shikali
  6. Flavour da kikeso
  7. Kwai biyu
  8. Ruwa rabin kofi
  9. Chocolate

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za haka suga da butter ki kwaba sai kisa kwai ki kwaba kisa ruwa kiyi ta juyawa banda chocolate

  2. 2

    Sai ki zuba su fulawan da sauran kayan ki kwaba sosai sai ki ne mi fry pan kisa butter ki soya kaman wainan fulawa gashinan na gama nasa chocolate a kai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes