Taliya

Ummu Sumayyah
Ummu Sumayyah @UmmuSumayyah03
Kaduna Nigeria

Girkin sauri

Taliya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Girkin sauri

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Mai
  3. Yankakkiyar albasa
  4. Jajjagen kayan miya
  5. Dandano
  6. Kayan kanshi
  7. Busasshen kifi (gyararre)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Soya man da albasa. Zuba kayan miyar ki soya. Tsaida sanwa; zuba dandano da kayan kanshi. In ya tausa zuba taliyar da kifin. In ta kusan tsotsewa zuba albasa. In ta tsotse sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sumayyah
Ummu Sumayyah @UmmuSumayyah03
rannar
Kaduna Nigeria

sharhai

Similar Recipes