Taliya da sos

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Aci Dadi lafiya #oneafrica

Taliya da sos

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Aci Dadi lafiya #oneafrica

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Albasa
  3. Attarugu
  4. Tattasai
  5. Garlic
  6. Dandano
  7. Kayan kanshi
  8. Mai
  9. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Taliya
    Dafarko kisa ruwa a tukunya kisa mai kidaura a wuta kisa gishiri kadan inyata fasa sekisa taliyanki ki karyata yadda kikeso inta nuna se ki tsane kiwanke ta shikenan

  2. 2

    Sos
    Zakisa kaskon ki awuta kisa mai kadan ki bari yayi zafi kizuba tafarnuwa tadan soyu se kisa albasa attarugu da tattasai kisoya sama sama kisa dandano da kayan kanshi shikenan kingama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes