Dafadukan shinkafa da taliya

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki gyara kayan miyan ki saiki wanke ki jajjaga, saiki jika bushashshen kifin ki da ruwan zafi tsahon minti 10 saiki cire kifin ki gyara ki wanke ki yanka albasar ki ki wanke ki ajiye itama.

  2. 2

    Zaki fara dora tukunyar ki akan wuta saiki zuba mai in yayi zafi ki zuba kayan miyan ki inya soyu saiki tsaida wuta har zuwa lokacin da zai tafasa saiki wanke shinkafar ki saiki juye ki jujjuya in tayi kamar minti 10 saiki zuba bushashshen kifinki da albasa da maggi da gishiri ki jujjuya ki rufe inta dauko tsotse wa saiki zuba taliyar ki ki kara juyawa ki rufe turirin da ragowar ruwan sune zasu karawa dafa miki taliyar.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

Similar Recipes