Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara dafa taliyar ki da gishiri da mai idan ya dahu ki smile
- 2
Sai miyan zaki jajjaga Kayan miyanki sai ki soyaso da mai idan ya suyu ki sa ruwa kadan Su dan day
- 3
Idan ya dahu saiki sa ganyen ki ki rufe idan ya dahu saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7997705
sharhai