Taliya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Koren wake
  2. Taliya
  3. Karas
  4. Koren tattasai
  5. Kayan miya da mai
  6. Dandano
  7. Kayan kamshi, albasa
  8. Kayan ciki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa gyara kayan miya a jajjaga, a yanka kayan ciki kanna da karas, koren tattasai da albasa

  2. 2

    Sai a dafa taliyan half way, intayi a juye a kwando, a kawo mai a sa a wuta, a zuba kayan miya, dandano, da kamshi a juyasu su soyu.

  3. 3

    Sai a juye taliyan, da karas, albasa da kayan ciki a barsu su nuna insun nuna sai a sa koren tattasai da albasa a sauke a ci 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TeemahSHmeal
TeemahSHmeal @cook_18467505
rannar
Jos, plateau

sharhai

Similar Recipes