Ish fallahi

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan ish yanada kayatarwa inkin tandi ya Shayinki

Ish fallahi

Wannan ish yanada kayatarwa inkin tandi ya Shayinki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
4-6 yawan abinc
  1. Fulawa gwangwani biyu
  2. Yogurt kufi guda
  3. Sugar cokali biyu
  4. Buttar cokali hudu
  5. Yis ko baking soda
  6. Gishiri kadan
  7. Ruwa daidai bukata

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki kwaba fulawarki da sugar da yis da buttar da yogurt da gishiri kadan kirufe kibarshi yatashi

  2. 2

    Sannan ki yanka ki mulmu dai yadda kikeso

  3. 3

    Sannan ki murzashi da katako Yi fadi Amma ba hale haleba

  4. 4

    Anaso yayi kidib kidib kitayi harkigama

  5. 5

    Sannan ki sa fryfan akan wutar ki rage wutar ki shafa buttat sannan kisa ish din indan yafara tasowa ki juya haka zakitayi har ki gama

  6. 6

    Idan Kuma a oven ne sai ki shafe farantinki da buttar kijera ki gasa idan kinfidda kisa icing sugar ko netulla

  7. 7

    Aci lafiya Allah ya amintar da hannayenmu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (4)

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
Kuma Zaki iyayi da Miya Amma kada kisa sugar dayawa afulawan

Similar Recipes