Ingredients

  1. Cucumber
  2. Ginger
  3. Citta
  4. Lemon tsami
  5. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    1

  2. 2

    Xaki gyara cittar ki da cucumber ki yanka kanana sai ki mankada a balander ki tace

  3. 3

    Sai ki matsa lemon tsamin ki a cikin ruwan da kika tace na citta da cucumber sannan ki sa sugar yadda kike bukata

  4. 4

    Sai ki kara tacewa kisa kankara idan da bukata sai sha

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_14715655
on
Kaduna
I like cook
Read more

Similar Recipes