Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Slicebread
  2. 6eggs
  3. Albasa
  4. Kayan dandano
  5. Kayan qamshi
  6. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dauko slice bread dinki ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki fasa kwai ki ynka albasa kisa kayan qamshi

  3. 3

    Kisa mai daidai kai yai yawa a pan yayi zafi

  4. 4

    Se ki dakko slice bread kisa a cikin kwai yanda ko ina ze samu yaji

  5. 5

    Se kisa a mai ki soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adatu Abubakar
Sa'adatu Abubakar @cook_16288804
on

Comments

Similar Recipes