Soyayyar Awara da source din Attaruhu

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

Awarar nan tayi dadi sosai ka huta da daka yaji uwar gda kema gwada danki tabbatar godiya ga queen maryam Allah ya kara basira.

Soyayyar Awara da source din Attaruhu

Awarar nan tayi dadi sosai ka huta da daka yaji uwar gda kema gwada danki tabbatar godiya ga queen maryam Allah ya kara basira.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki jika maggi da gishiri da ruwa saiki saka awarar a ciki, saiki zuba mai a kasko ki daura akan wuta in yayi zafi kina daukar awarar kina sakawa cikin man harki gama inta soyu ki juya inta karasa soyuwa ki kwashe.

  2. 2

    Saiki gyara attaruhu da albasa da lawashi ki wanke, saiki jajjaga attaruhun ki yanka albasar daban lawashin daban.

  3. 3

    Saiki daura kasko kan wuta ki zuba mai kadan ki juye attaruhu da albasar saiki rage wutar tanaci a hankali ke kuka kina juya attaruhun saiki zuba maggi in ya soyu saiki juye awarar nan kici gaba da juyawa tsahon minti 3 zuwa biyar saiki kwashe.

  4. 4

    Ki zuba a plate ki dan zuzzuba lawashin nan daya kara kawata awarar.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Comments

Similar Recipes