Ginger drink

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#2909 lemon citta yanada dadi sosai baya idan girkinka ka da kifi to idan kahada bakai bajin karni

Ginger drink

#2909 lemon citta yanada dadi sosai baya idan girkinka ka da kifi to idan kahada bakai bajin karni

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1citta danya guda
  2. 1apple
  3. 2lemon tsami
  4. cocumber rabi
  5. sugar yadda kke son zakinsa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere citta,ki wanketa sannan ki yanka kananu ki wanke apple shima kiyanka kananu tare da cocumber kisa a blender ki markade

  2. 2

    Idan bakida blender zaki iya gogawa a greater,sannan kisa rariya kitace ki matse lemon tsami shima kitace kisa akai

  3. 3

    Zaki dafa sugar dinki sannan kisa acikin lemon ki kisa kankara,amfanin sa cocumber dan yabaki colour me kyau ba cikata zaki ba

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
on

Comments

Similar Recipes