Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsGyada
  2. 1 cupShinkafar tuwo
  3. 1/2 cupPlombs
  4. Sugar(enough to taste)
  5. Lemon tsami(yanda kike so)

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke gyada da shinkafar ki hade su ki markada.

  2. 2

    Markaden ki zai zamto kamar haka. Sai ki tace ki ajiye.

  3. 3

    Zaki samu plombs ki dafa da ruwa su kusa dahuwa. Ki dafa a tukunyar da zakiyi kunun(ki lura kada ya kama).

  4. 4

    Sai ki zuba gyadar da kika tace akan dafaffen plombs din, ki kunna wuta, idan ta fara zafi zaki ringa juyawa a haka zaiyi kauri. (Rashin juyawa zai sa ya dunqule miki daga kasan tukunyar).

  5. 5

    Idan ya dahu zakiga yayi kauri kuma yana kamshi sai ki kashe.Idan kika kashe sai ki saka siga,ki matse ruwan lemon tsami ki juye akai ki juya sha.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jahun's Delicacies
on
Kano,Danladi Nasidi Estate.
Sadiya Salisu Jahun,was born and brought up in kano,an Msc.holder on Agricultural Extension,i love cooking and i think to be a great chef you have to be a great teacher, i love doing classes with people who loves and enjoy food,bringing them all around one table to speak.
Read more

Comments

Similar Recipes