Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 5 cupsflour
  2. 1 tbspyeast
  3. 1egg
  4. Halfcup of water
  5. 1 tbspnButter
  6. Baking powder half tspn
  7. 3 tbspnsugar
  8. 1 tbspnMilk

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a bowl saiki zuba yeast ki sa sugar ki zuba madara kifasa kawai ki sa da baking powder ki juya saiki zuba fulawa, saiki sa butter ki kara juyawa zuwa 3mnt idan kika gama saiki murzashi yadda kikeso kiyita bugashi yayi laushi saiki making shape din dakike so.

  2. 2

    Ki shafa butter a pan dazaki Gaza saiki shape din dakikeso kisa a pan din kisashi Arana yatashi

  3. 3

    Bayan yatashi saiki dauko shi ki FASA kawai ki kadashi kishafa asaman bread din kisa riding da habbatussaudah idan kinaso saikisa a oven yagasu for 15mnt

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

 Chef Maryam Muhd
Chef Maryam Muhd @cook_15481740
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes