Cooking Instructions
- 1
Zaki wanke albasa d attaruhu kiyi greating snn kiyan allayahu kiwanke shima ki ajiye
- 2
Kidora mai awuta kisa albasa inyasuyo kisa attaruhu inyayi kikawo ruwa kitsaida kitsince wake ki wnke inruwn yatafasa kizuba kibr waken yadahu
- 3
Inyayi kibude kisa mggi gishiri kikawo suyayyen nama kisa kikrya taliya kixuba saiki mutsata kirufe tukunyar bayan taliyan yakusayi kikuma motsawa kisa alayyahu ki rufe kirage wutan inyayi kisauke
Similar Recipes
-
-
-
Native Rice and beans Native Rice and beans
I discover that more ideas are coming while cooking I love my kitchen I love cooking Sasher's_confectionery -
-
-
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10849298
Comments