Cooking Instructions
- 1
Zaki zuba garin Dan wake da flour daidai yanda kike so,sai ki zuba kuka, kadan a Dan diga kanwa,kadan sai a zuba ruwa Dan daidai a gauraya har sai gari ya gama shiga'a tabbatar baiyi ruwa ba,sannan a shifida shi a kan drower sai a yanka shi da cutter na cookies yanda zaiyi shape
- 2
Daman an dora ruwa a kan wuta in ya tappasa sai a zuba Dan wake'yayi 30 minutes sai a sauke a zuba a ruwa don ya rage danko
- 3
Sannan azo a yanka kabbage a wanke da gishiri ayi mishi hadi
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Dumpling (Dan wake) Dumpling (Dan wake)
It's yummy!!!the most tasty and delicious dumpling i'hv ever tasted Azzahra Cuisine -
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi
Wake da shinkafa is my favourite food M's Treat And Confectionery -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10924765
Comments