Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Puree tomatoes
  2. Puree red bell pepper,scotch bonnet pepper and onion
  3. Seasonings
  4. G/nut oil
  5. Rice

Cooking Instructions

  1. 1

    Kasamu tukunya me tsafta ka daura akan wuta sai ka xuba ruwa in ya tafasa sai kasa rice dinka yadanyi minti 3 sai ka sauqe ka wanke(per boiling), ka Sa a drain bowl ya tsane ruwan.

  2. 2

    Ka zuba oil a tukunya in ya fara soyuwa sai ka xuba kayan miyanka ka soya shi sama-sama sai ka xuba ruwa dadai..

  3. 3

    Ka xuba seasonings dinka duka,idan ya tafasa sai ka Sa rice dinka ka gauraya shi.... Idan yadahu sai a sauqe...zaa iya cin shi da kowane kalan nama ko kifin da kake buqata...ENJOY🍚

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hurry's Kitchen🍝
Hurry's Kitchen🍝 @cook_19179498
on
Kaduna State
cooking is my hobby🍔
Read more

Comments

Similar Recipes