Umarnin dafa abinci
- 1
A soya jajjagen albasa,attaruhu,tafarnuwa a mai a soya sama-sama.A zufa a kadan a barshi ya dahu,dai a zuba taliyar yara tare da sinadaran karawa girki dandano.Sai a juya a rufe bayan minti 5-10 dai a sauke ana iya ci da Safe tare da shayi.#tnxsuad
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Noodles 2


TALIYA YARA MAI HADI
RAMADAN MUBARAK....🍜


Simple Noodles


Taliyar Yara da Soyayyen kwai


Vegetable noodles
#KanoState


Indomi da soyayyen qwai


Taliyar yara mai attaruhu da kwai da kukumba


Sabon salon dafa Taliyar Noodles da alayyahu
#oneafrica wannan samfurin dahuwar taliyar noodles yana da dadi da saukin sarrafawa. Yarona ya kasance bayason cin abinci, amma idan nayi masa wannan taliyar yanaci sosai kuma yanajin dadinta.


Taliyar noodles ta musamman Mai dauke da sausage
Wannan taliya Tana da dadi kuma bata da wahala wajen sarrafawa, iyalina suna jin dadinta.


Taliyar 'yan yara
taliyar yan yara tafi dafj idan ka dawo daga unguwa a gajiye kana jin yunwa kuma baka son yin girki


Scrambled noodles
Maimakon kodayaushe a dafa noodles a soya kwai a hada ga wata sabuwar dabara ku gwada zaku ji dadin shi


Taliyar yan yara
wannan taliyar yan yara akwai dadi


Taliyar yara da kwai


Taliyar yara da dafaffan kwai


Taliyar 'yan yara
Nayi amfani da karas da yawa a girkin ganin lokacin shi ne,gashi kuma da matukar amfani a jiki ga kara lafiyar ido.


Indomie noodles
#backtoschool.duk da yaran mu basu fara zuwa ba mu ke zuwa.Allah yasa mu amfani abinda muke koya


Dafaffiyar taliyar yara da soyayyan kwai


Noodles mai balangu
Hadi domin iyalaina. #kanostate


Veggies indomie


Spicy noodle
👌na dade rabon da in ci taliyar yara,kawai kwadayi ya tashi na mata irn wnn dahuwar🤣yayi dadi sosai💯


Taliyar yara da wainar kwai
Inayin wannan da safe domin Karin kumallo


Gashashen Birodi mai Kifi


Taliyar yan yara
taliyar yan yara


Taliyar 'yan yara
#Mycookbook


Taliyar yara da soyayyan agada da kwai


Taliyar yara
Ina matukar san indomie


Noodles
#nazabiyingirki.Noodles na wakilta ta saboda Ina Santa sosai ga sauki wajen sarrafa ta shiyasa ranaku daidai ne bana yinta dukda cewa ban fiya saka recipe dinta ba ga dadi a baki


Gasasshen kifi
Wannan gashin kifi akwai dadi kuma zakiyi shi ne a abn suyar kwai ba lallai sae a oven ba ko gawayi. Dadinsa ya wuce misali...cikin kankanin lokaci zaki gamashi.


Taliyar Yara da hadin Kifi da koyi
Yarinya ta tana son wannan abinci sosai shiyasa nake dada mata


Taliyar yara da kwai
#teamtree Nima inason taliyar yara

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11177783
sharhai