Dafaffiyar taliyar yara da soyayyan kwai

Amina jamilu
Amina jamilu @cook_18528318

Dafaffiyar taliyar yara da soyayyan kwai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Taliyar yara leda
  2. 3Kwai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa wanke attaruhu da albasa a jajjagasu sai a zuba jajjagen cikin tukunya a dora a wuta tare da ruwa kadan wacce zai iya dafa taliyar sai a barshi ya tafasa.zaa fasa taliyar daga leda a juye ciki tare da maggi gabadaya a gauraya sannan a rufe a barshi ya dahu sai a sauke

  2. 2

    A fasa kwai a roba sannan a yanka albasa yadda akeso sai a zuba maggi a kada sosai. Zaa dora kasco da mai kadan a wuta idan yayi zafi sai a zuba ruwan kwai din a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina jamilu
Amina jamilu @cook_18528318
rannar

sharhai

Similar Recipes