Taliyar yan yara

A's kitchen
A's kitchen @cook_18944556

taliyar yan yara

Taliyar yan yara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

taliyar yan yara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
1 yawan abinchi
  1. 2taliyar yan yara
  2. 2kwai
  3. 1/2albasa
  4. 2attaruhu
  5. 1/8 cokalikori

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    A wanke kwai a dora a wuta ya dahu a bare

  2. 2

    A wanke attaruhu da albasa a jajjaga a dan soya a mai sai a tsai da ruwa idan ya tafasa a saka taliyar yan yara a barta ta dahu

  3. 3

    Sai aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
A's kitchen
A's kitchen @cook_18944556
rannar

sharhai

Similar Recipes