Noodles mai balangu
Hadi domin iyalaina. #kanostate
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki gyara attarugu da albasa ki wanke ki jajjaga
- 2
Saiki zuba mai a tukunya sanann ki zuba jajjagenki ki hau soyawa mintuna 5 kisa ruwa
- 3
Idan ya tafasa kisa indomie kisa spices dinta sanan ki kara sinadarin dandano ki dauko balangun kisa
- 4
Bayan mintuna 15 idan ruwan ya kafe ki sauke ta nuna.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Noodles
#nazabiyingirki.Noodles na wakilta ta saboda Ina Santa sosai ga sauki wajen sarrafa ta shiyasa ranaku daidai ne bana yinta dukda cewa ban fiya saka recipe dinta ba ga dadi a baki Ummu Aayan -
-
Noodles mai dankali da kifi
Irin dadin da tayi irinsane akecewa ba'a bawa yaro mai kiywa. Meenat Kitchen -
-
Noodles 🍜
I called it emergency indomie ga sauki ga dadi 😀wani lkcn idan sarah najin yunwa ta isheni da kuka kamin Nagama break fast toh kawai sainayi wannan indomin har ni ma sainaji dadinta😋 ko yan makaranta ma idan akayi letti yimusu nake na huta wani lkcn😀 Zyeee Malami -
-
-
-
Kananun gurasa mai hade aciki
#suhurrecipecontest a gsky girkin nan na da dadi barima da sahur sbd yana darike ciki sosai iyalaina suna sun wannan girkin Ina fatan kuma zaku gwada dan jin dadin iyalan ku Sumy's delicious -
-
-
-
-
-
Soyayyar noodles
Tanada saukinyi Kuma tana rikon ciki idan kinyi break fast da ita zaki kai wani lokaci bakiji yunwaba Mmn khairullah -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyar ganyen ugu
Wannan miya tana ta matukar amfani ajikin dan Adam domin yana kara jini sosae ajiki da lafiya. Afrah's kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9229262
sharhai