Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Milk
  2. Sugar
  3. G.oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki daura madara da suga awuta da mangeda kadan

  2. 2

    Zakiyita gaurayawa har saitayi kauri sosai don karya kone,

  3. 3

    Inya fara canja kala sai ki rage wutan har yayi kalar da kikeso,saiki juye atire din da kk shafa mangeda,inya Dan huce sai ki yayyankashi..,😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
phertemer(Mufty)
phertemer(Mufty) @cook_19416516
on

Comments

Similar Recipes