Macaroni da miyar dankali

xee's_cuisines
xee's_cuisines @cook_19865115
Kano

It's really amazing

Macaroni da miyar dankali

It's really amazing

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Macaroni
  2. Carrot
  3. Dankali
  4. Nama
  5. Albasa
  6. Attaruhu
  7. Mai
  8. Garlic
  9. Seasoning,salt and spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke nama ki tafasa shi da kayan kanshi da albasa da seasoning.

  2. 2

    Sai ki fere dankali ki,ki yanka shi biyu,idan naman ya kusa dahuwa sai ki zuba dankalin a ciki ya dan dahu shima sai ki da mai a pan ki zuba albasa da attaruhu ki suya sama sama then ki sa tafarnuwa,seasoning,salt and spices idan ya suyo sai ki juye akan naman da dankali stir leave for 2 min sai ki sauke.

  3. 3

    Sai ki daura ruwa idan ya tafasa sai ki zuba macaroni dama kin yanka carrot din ki da cutter desired shape,idan ta kusa dahuwa sai ki zuba carrot then ki tace.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
xee's_cuisines
xee's_cuisines @cook_19865115
on
Kano
cooking is my passion
Read more

Comments

Similar Recipes