Potatoes chips cabbage and fry egg

Maneesha Cake And More
Maneesha Cake And More @cook_16076598
Kaduna

Megidana yanason wannan hadin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 8Dankali
  2. 5Kwai
  3. Cabbage kwata
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. 1Attarugu karami
  7. Gishiri
  8. Mayonnaise
  9. Mai
  10. Veniger

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki feraye Dan dakalin ki yanka ah tsaitsaye in kin gama saiki wanke kisane ah kwalanda kisa kishiri kadan ki jujjuyashi. Sai ki daura Mai awuta idan yayi zafi saiki zuba inya soyu saiki kwashee kizuba ah kwalanda saboda man ya tsane saiki zuba ah plate

  2. 2

    Sai kifasa kwanki uku acikin Dan roba ki yanka Dan albasa kadan ki yanka attarugu inasa rabine saboda oga bayasonshi da yaji saikisa Maggi daya kikadashi y kadu saiki daura pan naki awuta kidan diga Mai inyayi zafi saiki zuba Kwan ingefe daya y soyu sainkijuya daya barin inyayi saiki sauke kisa agefen dankalin

  3. 3

    Cabbage dinki kwata saiki yankashi ah tsaitsaye ki wnkeshi da veniger ki tsane sannan kizubashi acikin kwano kisa Dan Maggi saiki zuba mayonnaise da kwai dafaffe Wanda kika yanka Shi kanana saiki hadeshi Shima kizuba agefen sauran dankali da kwai Zaki iyasa karas da sauran kayan hadin

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maneesha Cake And More
rannar
Kaduna
I love to bake and cook diff dishes. and like to learn more bcos baking is my Hubby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes