Cookie me shape din Heart

Gumel
Gumel @Gumel3905

Cookie abin makulashe ga saukin sarrafawa

Cookie me shape din Heart

Cookie abin makulashe ga saukin sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 1/2 cupsFulawa
  2. 1 cupSukari
  3. 250 gButter
  4. 1Kwai
  5. Flavor 1 teaspoon
  6. Baking powder 1 teaspoon
  7. Gishiri ⅛ teaspoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade filawa asa baking powder da gishiri a juya se a ajiye a gefe a juye butter a kwano asa sukari se ayi mixing dinsu kamar 10 minutes se a fasa kwai a sake hadawa asa flavor se akawo fulawar a zuba ahade ta har se ta biyu

  2. 2

    A raba dough din gida 2 se asa kala a guda 1,amma me kalar yafi yawa, se asa leda a rufe asa a fridge ya sami kamar 30 minutes

  3. 3

    Se a dauko dough din a murza a fitar da shape din da cutter da me colour din za'a fitar se a kada kwai ake shafawa ana hade tsakinin su se a murza marar kalar a nade jikin heart din a sake sawa a fridge yayi wani 30 minutes din

  4. 4

    Se a yanka dai dai misali ajera a farantin gashi a gasa tsahon 20 to 25 minutes.😋.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes