Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo
  2. Albasa
  3. Gishiri
  4. Sugar
  5. Yeast
  6. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki jika shinkafar tuwonki 4cups acikin ruwa na tsawon awa hudu

  2. 2

    Sai ki dauki 1cup na shinkafar ki dafa ta Amma b asaita dahu luguf ba

  3. 3

    Sai ki wanke jikakkiyar shinkafarki kisa albasa da yeast dinki duk aciki said ki dauko dafaffiyar shinkafarki ki zuba rabi aciki ki juya a Niko miki

  4. 4

    Idan aka kawo saiki dauko ragowar dafaffiyar shinkafarki ki gutsirata acikin kullunki ki jujjya ki rufe kisashi a wuri Mai dumi had ya tashi

  5. 5

    Sai ki Dora tandarki a wuta ki zuba Mai kisa gishiri da sugar acikin Killin said ki soya, zakiga tayi fari tas da ita

  6. 6

    Sai aci da miyar taushe, ko kuli kuli ko zuma

  7. 7
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumayya Adam Muhammad
Sumayya Adam Muhammad @cook_18564548
on
Kano

Similar Recipes