Onion rings

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

Onion rings is bea

Onion rings

Onion rings is bea

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Albasa babba guda daya
  2. rabin gwangwanin flour
  3. Corn flakes leda daya
  4. maggi,yaji,salt kadan
  5. water
  6. oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiyi yanka albasa round shape ki rarrabasu one by one kmar haka sai ki wanke ki ajiye gefe

  2. 2

    Ki zuba flour da maggi da su gishiri ki dan zuba yaji kadan da nutmeg kadan

  3. 3

    Ki zuba ruwa ki kwaba da dan kauri sai ki dauko slice albasan ki guda daya ki tsoma a cikin hadin flour din ki jujjuya shi ki dauko da fork ki dan rike ya gama diga kmar haka

  4. 4

    Sai ki dauko fornflakes ki dan daddaka shi yadan fashe kadan ki juye a container sannnan ki sa albasan nan a cikin cornflakes din ki jujjuya ko ina yaji

  5. 5

    Ki zuba mai ki soya deep frying zaki masa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
on
Bauchi
I'am Zarah modibbo from bauchi.i love cooking..i try to make something different and delicious
Read more

Comments

Similar Recipes