Vanilla doll cake with butter cream icing

ROYAL CUISINE # An Appetite Of Pride
ROYAL CUISINE # An Appetite Of Pride @cook_19430628

Birthday cake for girls

Vanilla doll cake with butter cream icing

Birthday cake for girls

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 cupsflour
  2. 12Eggs
  3. 2 sachetssimas butter
  4. 2 teaspoonbaking powder
  5. 2 cupssugar
  6. 1/3 cupbutter cream milk
  7. 1 tablespoonvanilla extract

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a fara mixing butter nd sugar har ya zama fluffy. Sai a dinga adding egg one by one ana mixing nd @ d same tym ana bugawa har a gama sa eggs din. Sai km a sa vanilla ayi mixing.

  2. 2

    Za'ayi mixing baking powder cikin flour din. Sai a dinga zubawa a hankali ana mixing ana bugawa har a gama.

  3. 3

    Za'a zuba butter cream milk ayi mixing. In babu sai a dama madarar gari amma da kauri sai a zuba a kara mixing.

  4. 4

    Za'a shafa dan butter kadan a baking tin a zuba cake batter din. Za'a kunna oven kmr 3 minutes kafin a sa cake. Sai a saka cake din don ya gasu.

  5. 5

    Yadda za'a gane cake yayi, za"a sa tooth pick a tsakiyar cake din ya shiga in aka cire ba'a ga komai ba to yayi sai a sauke a barshi ya huce don ba'a decorating cake da zafi

  6. 6

    Za'a dauko mixer a xuba butter ayi mixing ya danyi laushi, sai a debo icing sugar a zuba kadan a ci gaba da mixing. Za'a kara zuba icing sugar a km ci gaba da mixing until light nd fluffy. Sai a dama yar madara a zuba a dan kara mixing. In za'a sa colour to a nan stage din za'a saka a km mixing.

  7. 7

    Za'a dauko piping bag(ledar Zane) sannan da nuzzle(abin zanen)sai a dan yanke baking ledar ta yadda in an saka nuzzle din bakin sa zai fito ba tare daya fado a ledar ba. Sannan sai a zuba butter icing din a fara zanawa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ROYAL CUISINE # An Appetite Of Pride
on

Comments

Similar Recipes